Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 43 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ مِنۢ بَعۡدِ مَآ أَهۡلَكۡنَا ٱلۡقُرُونَ ٱلۡأُولَىٰ بَصَآئِرَ لِلنَّاسِ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٗ لَّعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ﴾
[القَصَص: 43]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب من بعد ما أهلكنا القرون الأولى بصائر للناس﴾ [القَصَص: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun bai wa Musa Littafi daga bayan Mun halakar da ƙarnonin farko, domin su zama abubuwan kula ga mutane, da shiriya da rahama, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun bai wa Musa Littafi daga bayan Mun halakar da ƙarnonin farko, domin su zama abubuwan kula ga mutane, da shiriya da rahama, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã Littãfi daga bãyan Mun halakar da ƙarnõnin farko, dõmin su zama abũbuwan kula ga mutãne, da shiriya da rahama, tsammãninsu sunã tunãwa |