Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 6 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَنُمَكِّنَ لَهُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَنُرِيَ فِرۡعَوۡنَ وَهَٰمَٰنَ وَجُنُودَهُمَا مِنۡهُم مَّا كَانُواْ يَحۡذَرُونَ ﴾
[القَصَص: 6]
﴿ونمكن لهم في الأرض ونري فرعون وهامان وجنودهما منهم ما كانوا يحذرون﴾ [القَصَص: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mu tabbatar da su a cikin ƙasar, kuma Mu nuna wa Fir'auna da Hamana da rundunoninsu abin da suka kasance suna sauna daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mu tabbatar da su a cikin ƙasar, kuma Mu nuna wa Fir'auna da Hamana da rundunoninsu abin da suka kasance suna sauna daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mu tabbatar da su a cikin ƙasar, kuma Mu nũna wa Fir'auna da Hãmãna da rundunõninsu abin da suka kasance sunã sauna daga gare su |