Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 7 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰٓ أُمِّ مُوسَىٰٓ أَنۡ أَرۡضِعِيهِۖ فَإِذَا خِفۡتِ عَلَيۡهِ فَأَلۡقِيهِ فِي ٱلۡيَمِّ وَلَا تَخَافِي وَلَا تَحۡزَنِيٓۖ إِنَّا رَآدُّوهُ إِلَيۡكِ وَجَاعِلُوهُ مِنَ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[القَصَص: 7]
﴿وأوحينا إلى أم موسى أن أرضعيه فإذا خفت عليه فألقيه في اليم﴾ [القَصَص: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga uwar Musa, cewa ki shayar da shi, sai idan kin ji tsoro game da shi, to, ki jefa shi a cikin kogi, kuma kada ki ji tsoro, kuma kada ki yi baƙin ciki. Lalle ne Mu, Masu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma Masu sanya shi ne a cikin Manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga uwar Musa, cewa ki shayar da shi, sai idan kin ji tsoro game da shi, to, ki jefa shi a cikin kogi, kuma kada ki ji tsoro, kuma kada ki yi baƙin ciki. Lalle ne Mu, Masu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma Masu sanya shi ne a cikin Manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga uwar Mũsa, cẽwa ki shãyar da shi, sai idan kin ji tsõro game da shi, to, ki jẽfa shi a cikin kõgi, kuma kada ki ji tsõro, kuma kada ki yi baƙin ciki. Lalle ne Mũ, Mãsu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma Mãsu sanya shi ne a cikin Manzanni |