×

Kuma a ce ku kirãwo abõkan tãrayyar ɗinku, sai su kira su, 28:64 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:64) ayat 64 in Hausa

28:64 Surah Al-Qasas ayat 64 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 64 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿وَقِيلَ ٱدۡعُواْ شُرَكَآءَكُمۡ فَدَعَوۡهُمۡ فَلَمۡ يَسۡتَجِيبُواْ لَهُمۡ وَرَأَوُاْ ٱلۡعَذَابَۚ لَوۡ أَنَّهُمۡ كَانُواْ يَهۡتَدُونَ ﴾
[القَصَص: 64]

Kuma a ce ku kirãwo abõkan tãrayyar ɗinku, sai su kira su, sai ba su amsa ba, kuma su ga azãbar. Dã dai lalle su sun kasance snnã shiryuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقيل ادعوا شركاءكم فدعوهم فلم يستجيبوا لهم ورأوا العذاب لو أنهم كانوا, باللغة الهوسا

﴿وقيل ادعوا شركاءكم فدعوهم فلم يستجيبوا لهم ورأوا العذاب لو أنهم كانوا﴾ [القَصَص: 64]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a ce ku kirawo abokan tarayyar ɗinku, sai su kira su, sai ba su amsa ba, kuma su ga azabar. Da dai lalle su sun kasance snna shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a ce ku kirawo abokan tarayyar ɗinku, sai su kira su, sai ba su amsa ba, kuma su ga azabar. Da dai lalle su sun kasance snna shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a ce ku kirãwo abõkan tãrayyar ɗinku, sai su kira su, sai ba su amsa ba, kuma su ga azãbar. Dã dai lalle su sun kasance snnã shiryuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek