Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 81 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَخَسَفۡنَا بِهِۦ وَبِدَارِهِ ٱلۡأَرۡضَ فَمَا كَانَ لَهُۥ مِن فِئَةٖ يَنصُرُونَهُۥ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُنتَصِرِينَ ﴾
[القَصَص: 81]
﴿فخسفنا به وبداره الأرض فما كان له من فئة ينصرونه من دون﴾ [القَصَص: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka shafe ƙasa* da shi da kuma gidansa. To, waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba, waɗanda suke taimakon sa, baicin Allah, kuma shi bai kasance daga masu taimakon kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka shafe ƙasa da shi da kuma gidansa. To, waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba, waɗanda suke taimakon sa, baicin Allah, kuma shi bai kasance daga masu taimakon kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka shãfe ƙasa da shi da kuma gidansa. To, waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba, waɗanda suke taimakon sa, baicin Allah, kuma shi bai kasance daga mãsu taimakon kansu ba |