Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 80 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ وَيۡلَكُمۡ ثَوَابُ ٱللَّهِ خَيۡرٞ لِّمَنۡ ءَامَنَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗاۚ وَلَا يُلَقَّىٰهَآ إِلَّا ٱلصَّٰبِرُونَ ﴾
[القَصَص: 80]
﴿وقال الذين أوتوا العلم ويلكم ثواب الله خير لمن آمن وعمل صالحا﴾ [القَصَص: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Kaitonku! sakamakon Allah ne mafi alheri a wanda ya yi tunani, kuma ya aikata aikin ƙwarai,* kuma babu wanda ake haɗawa da ita face mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Kaitonku! sakamakon Allah ne mafi alheri a wanda ya yi tunani, kuma ya aikata aikin ƙwarai, kuma babu wanda ake haɗawa da ita face mai ha ƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Kaitonku! sakamakon Allah ne mafi alhẽri a wanda ya yi tunãni, kuma ya aikata aikin ƙwarai, kuma bãbu wanda ake haɗãwa da ita fãce mai ha ƙuri |