Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 82 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَأَصۡبَحَ ٱلَّذِينَ تَمَنَّوۡاْ مَكَانَهُۥ بِٱلۡأَمۡسِ يَقُولُونَ وَيۡكَأَنَّ ٱللَّهَ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦ وَيَقۡدِرُۖ لَوۡلَآ أَن مَّنَّ ٱللَّهُ عَلَيۡنَا لَخَسَفَ بِنَاۖ وَيۡكَأَنَّهُۥ لَا يُفۡلِحُ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[القَصَص: 82]
﴿وأصبح الذين تمنوا مكانه بالأمس يقولون ويكأن الله يبسط الرزق لمن يشاء﴾ [القَصَص: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi burin matsayinsa a jiya suka wayi gari suna cewa, "Wai! Allah Yana shimfiɗa arziki, ga wanda Yake so daga bayinsa, kuma Yana ƙuntatawa. Ba domin Allah Ya yi mana falala ba da Ya shafe ƙasa da mu. Wai! lalle ne shi, kafirai ba su cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi burin matsayinsa a jiya suka wayi gari suna cewa, "Wai! Allah Yana shimfiɗa arziki, ga wanda Yake so daga bayinsa, kuma Yana ƙuntatawa. Ba domin Allah Ya yi mana falala ba da Ya shafe ƙasa da mu. Wai! lalle ne shi, kafirai ba su cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi bũrin matsayinsa a jiya suka wãyi gari sunã cẽwa, "Wai! Allah Yanã shimfiɗa arziki, ga wanda Yake so daga bãyinsa, kuma Yanã ƙuntatãwa. Bã dõmin Allah Ya yi mana falala ba dã Yã shãfe ƙasa da mu. Wai! lalle ne shi, kãfirai bã su cin nasara |