Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 87 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَا يَصُدُّنَّكَ عَنۡ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ بَعۡدَ إِذۡ أُنزِلَتۡ إِلَيۡكَۖ وَٱدۡعُ إِلَىٰ رَبِّكَۖ وَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[القَصَص: 87]
﴿ولا يصدنك عن آيات الله بعد إذ أنـزلت إليك وادع إلى ربك﴾ [القَصَص: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada lalle su karkatar da kai daga barin ayoyin Allah, a bayan har an saukar da su uwa gare ka. Ka yi kira zuwa ga Ubangijinka, kuma kada lalle ka kasance daga masu shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada lalle su karkatar da kai daga barin ayoyin Allah, a bayan har an saukar da su uwa gare ka. Ka yi kira zuwa ga Ubangijinka, kuma kada lalle ka kasance daga masu shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada lalle su karkatar da kai daga barin ãyõyin Allah, a bãyãn har an saukar da su uwa gare ka. Ka yi kira zuwa ga Ubangijinka, kuma kada lalle ka kasance daga mãsu shirka |