Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 86 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَمَا كُنتَ تَرۡجُوٓاْ أَن يُلۡقَىٰٓ إِلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبُ إِلَّا رَحۡمَةٗ مِّن رَّبِّكَۖ فَلَا تَكُونَنَّ ظَهِيرٗا لِّلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[القَصَص: 86]
﴿وما كنت ترجو أن يلقى إليك الكتاب إلا رحمة من ربك فلا﴾ [القَصَص: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka kasance kana fatan a jefa Littafin nan zuwa gare ka ba, face dai domin rahama daga Ubangijinka. Saboda haka kada ka zama mai taimako* ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance kana fatan a jefa Littafin nan zuwa gare ka ba, face dai domin rahama daga Ubangijinka. Saboda haka kada ka zama mai taimako ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance kanã fãtan a jẽfa Littafin nan zuwa gare ka ba, fãce dai dõmin rahama daga Ubangijinka. Sabõda haka kada ka zama mai taimako ga kãfirai |