Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 88 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَا تَدۡعُ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَۘ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۚ كُلُّ شَيۡءٍ هَالِكٌ إِلَّا وَجۡهَهُۥۚ لَهُ ٱلۡحُكۡمُ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[القَصَص: 88]
﴿ولا تدع مع الله إلها آخر لا إله إلا هو كل شيء﴾ [القَصَص: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ka kira wani abin bautawa na dabam tare da Allah. Babu abin bautawa face Shi. Kowane abu mai halaka ne face fuskar Sa. Shi ne da hukunci kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka kira wani abin bautawa na dabam tare da Allah. Babu abin bautawa face Shi. Kowane abu mai halaka ne face fuskarSa. Shi ne da hukunci kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka kira wani abin bautãwa na dabam tãre da Allah. Bãbu abin bautãwa fãce Shi. Kõwane abu mai halaka ne fãce fuskarSa. Shi ne da hukunci kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |