Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 2 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿أَحَسِبَ ٱلنَّاسُ أَن يُتۡرَكُوٓاْ أَن يَقُولُوٓاْ ءَامَنَّا وَهُمۡ لَا يُفۡتَنُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 2]
﴿أحسب الناس أن يتركوا أن يقولوا آمنا وهم لا يفتنون﴾ [العَنكبُوت: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, mutane sun yi zaton a bar su su ce: "Mun yi imani," alhali kuwa ba za a Jarrabe su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, mutane sun yi zaton a bar su su ce: "Mun yi imani," alhali kuwa ba za a fitine su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, mutãne sun yi zaton a bar su su ce: "Mun yi ĩmãni," alhãli kuwa bã zã a fitine su ba |