Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 3 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلَقَدۡ فَتَنَّا ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۖ فَلَيَعۡلَمَنَّ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ صَدَقُواْ وَلَيَعۡلَمَنَّ ٱلۡكَٰذِبِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 3]
﴿ولقد فتنا الذين من قبلهم فليعلمن الله الذين صدقوا وليعلمن الكاذبين﴾ [العَنكبُوت: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabaninsu, domin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabaninsu, domin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabãninsu, dõmin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata |