Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 30 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿قَالَ رَبِّ ٱنصُرۡنِي عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 30]
﴿قال رب انصرني على القوم المفسدين﴾ [العَنكبُوت: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka taimake ni a kan mutanen nan maɓarnata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka taimake ni a kan mutanen nan maɓarnata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata |