Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 29 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿أَئِنَّكُمۡ لَتَأۡتُونَ ٱلرِّجَالَ وَتَقۡطَعُونَ ٱلسَّبِيلَ وَتَأۡتُونَ فِي نَادِيكُمُ ٱلۡمُنكَرَۖ فَمَا كَانَ جَوَابَ قَوۡمِهِۦٓ إِلَّآ أَن قَالُواْ ٱئۡتِنَا بِعَذَابِ ٱللَّهِ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 29]
﴿أئنكم لتأتون الرجال وتقطعون السبيل وتأتون في ناديكم المنكر فما كان جواب﴾ [العَنكبُوت: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, lalle ku kuna je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da ba shi da kyau? To, jawabin mutanensa bai kasance ba face dai sun ce: 'Ka zo mana da azabar Allah, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, lalle ku kuna je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da ba shi da kyau? To, jawabin mutanensa bai kasance ba face dai sun ce: 'Ka zo mana da azabar Allah, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, lalle kũ kunã je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da bã shi da kyau? To, jawãbin mutãnensa bai kasance ba fãce dai sun ce: 'Ka zo mana da azãbar Allah, idan ka kasance daga mãsu gaskiya |