Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 31 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلَمَّا جَآءَتۡ رُسُلُنَآ إِبۡرَٰهِيمَ بِٱلۡبُشۡرَىٰ قَالُوٓاْ إِنَّا مُهۡلِكُوٓاْ أَهۡلِ هَٰذِهِ ٱلۡقَرۡيَةِۖ إِنَّ أَهۡلَهَا كَانُواْ ظَٰلِمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 31]
﴿ولما جاءت رسلنا إبراهيم بالبشرى قالوا إنا مهلكو أهل هذه القرية إن﴾ [العَنكبُوت: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Manzannin Mu suka je wa Ibrahim da bushara suka ce: "Lalle mu masu halaka mutanen, wannan alƙarya ne. Lalle mutanenta sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ManzanninMu suka je wa Ibrahim da bushara suka ce: "Lalle mu masu halaka mutanen, wannan alƙarya ne. Lalle mutanenta sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ManzanninMu suka jẽ wa Ibrãhĩm da bushãra suka ce: "Lalle mu mãsu halaka mutãnen, wannan alƙarya ne. Lalle mutãnenta sun kasance mãsu zãlunci |