Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 46 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿۞ وَلَا تُجَٰدِلُوٓاْ أَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ إِلَّا بِٱلَّتِي هِيَ أَحۡسَنُ إِلَّا ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مِنۡهُمۡۖ وَقُولُوٓاْ ءَامَنَّا بِٱلَّذِيٓ أُنزِلَ إِلَيۡنَا وَأُنزِلَ إِلَيۡكُمۡ وَإِلَٰهُنَا وَإِلَٰهُكُمۡ وَٰحِدٞ وَنَحۡنُ لَهُۥ مُسۡلِمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 46]
﴿ولا تجادلوا أهل الكتاب إلا بالتي هي أحسن إلا الذين ظلموا منهم﴾ [العَنكبُوت: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku yi jayayya da mazowa Littafi sai fa da magana wadda ta fi kyau, sai fa waɗanda suka yi zalunci daga gare su, kuma ku ce, "Mun yi imani da abin da aka saukar a gare mu kuma aka saukar a gare ku, kuma Abin bautawarmu da Abin bautawarku Guda ne, kama mu masu sallamawa ne a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi jayayya da mazowa Littafi sai fa da magana wadda ta fi kyau, sai fa waɗanda suka yi zalunci daga gare su, kuma ku ce, "Mun yi imani da abin da aka saukar a gare mu kuma aka saukar a gare ku, kuma Abin bautawarmu da Abin bautawarku Guda ne, kama mu masu sallamawa ne a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi jayayya da mazowa Littãfi sai fa da magana wadda ta fi kyau, sai fa waɗanda suka yi zãlunci daga gare su, kuma ku ce, "Mun yi ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu kuma aka saukar a gare ku, kuma Abin bautãwarmu da Abin bautãwarku Guda ne, kama mũ mãsu sallamãwa ne a gare shi |