×

Kuma kamar haka Muka saukar da Littafi a gare ka, to, waɗannan 29:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-‘Ankabut ⮕ (29:47) ayat 47 in Hausa

29:47 Surah Al-‘Ankabut ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 47 - العَنكبُوت - Page - Juz 21

﴿وَكَذَٰلِكَ أَنزَلۡنَآ إِلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَۚ فَٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ يُؤۡمِنُونَ بِهِۦۖ وَمِنۡ هَٰٓؤُلَآءِ مَن يُؤۡمِنُ بِهِۦۚ وَمَا يَجۡحَدُ بِـَٔايَٰتِنَآ إِلَّا ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 47]

Kuma kamar haka Muka saukar da Littafi a gare ka, to, waɗannan da Muka bai wa Littãfi sanã ĩmãni da shi, daga cikin wãɗannan akwai mai ĩmãni da shi, kuma bãbu mai musun ãyõyin Mu, fãce kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وكذلك أنـزلنا إليك الكتاب فالذين آتيناهم الكتاب يؤمنون به ومن هؤلاء من, باللغة الهوسا

﴿وكذلك أنـزلنا إليك الكتاب فالذين آتيناهم الكتاب يؤمنون به ومن هؤلاء من﴾ [العَنكبُوت: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma kamar haka Muka saukar da Littafi a gare ka, to, waɗannan da Muka bai wa Littafi sana imani da shi, daga cikin waɗannan akwai mai imani da shi, kuma babu mai musun ayoyin Mu, face kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kamar haka Muka saukar da Littafi a gare ka, to, waɗannan da Muka bai wa Littafi sana imani da shi, daga cikin waɗannan akwai mai imani da shi, kuma babu mai musun ayoyinMu, face kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kamar haka Muka saukar da Littafi a gare ka, to, waɗannan da Muka bai wa Littãfi sanã ĩmãni da shi, daga cikin wãɗannan akwai mai ĩmãni da shi, kuma bãbu mai musun ãyõyinMu, fãce kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek