Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 45 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿ٱتۡلُ مَآ أُوحِيَ إِلَيۡكَ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَأَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَۖ إِنَّ ٱلصَّلَوٰةَ تَنۡهَىٰ عَنِ ٱلۡفَحۡشَآءِ وَٱلۡمُنكَرِۗ وَلَذِكۡرُ ٱللَّهِ أَكۡبَرُۗ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا تَصۡنَعُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 45]
﴿اتل ما أوحي إليك من الكتاب وأقم الصلاة إن الصلاة تنهى عن﴾ [العَنكبُوت: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ka karanta abin da ake yin wahayi zuwa gare ka daga Littafi, kuma ka tsayar da salla. Lalle salla tana hanawa daga alfasha da abni ƙyama, kuma lalle ambaton Allah yafi girma, kuma Allah Yana sane da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka karanta abin da ake yin wahayi zuwa gare ka daga Littafi, kuma ka tsayar da salla. Lalle salla tana hanawa daga alfasha da abni ƙyama, kuma lalle ambaton Allah ya fi girma, kuma Allah Yana sane da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka karanta abin da ake yin wahayi zuwa gare ka daga Littãfi, kuma ka tsayar da salla. Lalle salla tanã hanãwa daga alfãsha da abni ƙyãma, kuma lalle ambaton Allah ya fi girma, kuma Allah Yanã sane da abin da kuke aikatãwa |