Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 51 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَكۡفِهِمۡ أَنَّآ أَنزَلۡنَا عَلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ يُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَرَحۡمَةٗ وَذِكۡرَىٰ لِقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 51]
﴿أو لم يكفهم أنا أنـزلنا عليك الكتاب يتلى عليهم إن في ذلك﴾ [العَنكبُوت: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Shin bai ishe su ba cewa lalle Mu, Mun saukar da Littafin akanka, ana karanta shi a kansu? Lalle a cikin wancan haƙiƙa akwai rahama da tunatawa ga mutanen da ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin bai ishe su ba cewa lalle Mu, Mun saukar da Littafin akanka, ana karanta shi a kansu? Lalle a cikin wancan haƙiƙa akwai rahama da tunatawa ga mutanen da ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin bai ishe su ba cẽwa lalle Mũ, Mun saukar da Littãfin akanka, anã karanta shi a kansu? Lalle a cikin wancan haƙĩƙa akwai rahama da tunãtawa ga mutanen da ke yin ĩmãni |