Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 50 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَقَالُواْ لَوۡلَآ أُنزِلَ عَلَيۡهِ ءَايَٰتٞ مِّن رَّبِّهِۦۚ قُلۡ إِنَّمَا ٱلۡأٓيَٰتُ عِندَ ٱللَّهِ وَإِنَّمَآ أَنَا۠ نَذِيرٞ مُّبِينٌ ﴾
[العَنكبُوت: 50]
﴿وقالوا لولا أنـزل عليه آيات من ربه قل إنما الآيات عند الله﴾ [العَنكبُوت: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar masa da ayoi ba daga Ubangijinsa? "Ka ce: "Su ayoyi a wurin Allah kawai suke, kuma lalle ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar masa da ayoi ba daga Ubangijinsa? "Ka ce: "Su ayoyi a wurin Allah kawai suke, kuma lalle ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar masa da ãyõi ba daga Ubangijinsa? "Ka ce: "Su ãyõyi a wurin Allah kawai suke, kuma lalle ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanãwa |