Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 57 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿كُلُّ نَفۡسٖ ذَآئِقَةُ ٱلۡمَوۡتِۖ ثُمَّ إِلَيۡنَا تُرۡجَعُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 57]
﴿كل نفس ذائقة الموت ثم إلينا ترجعون﴾ [العَنكبُوت: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kowane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne, sa'an nan zuwa gare Mu ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kowane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne, sa'an nan zuwa gare Mu ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne, sa'an nan zuwa gare Mu ake mayar da ku |