Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 58 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَنُبَوِّئَنَّهُم مِّنَ ٱلۡجَنَّةِ غُرَفٗا تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ نِعۡمَ أَجۡرُ ٱلۡعَٰمِلِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 58]
﴿والذين آمنوا وعملوا الصالحات لنبوئنهم من الجنة غرفا تجري من تحتها الأنهار﴾ [العَنكبُوت: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle za Mu zaunar da su daga cikin Aljanna a gidajen bene, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. To, madalla da sakamakon masu aikin ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle za Mu zaunar da su daga cikin Aljanna a gidajen bene, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. To, madalla da sakamakon masu aikin ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle zã Mu zaunar da su daga cikin Aljanna a gidãjen bẽne, ƙoramu nã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu. To, madalla da sakamakon mãsu aikin ƙwarai |