Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 62 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿ٱللَّهُ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦ وَيَقۡدِرُ لَهُۥٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ ﴾
[العَنكبُوت: 62]
﴿الله يبسط الرزق لمن يشاء من عباده ويقدر له إن الله بكل﴾ [العَنكبُوت: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Alah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda Yake so daga cikin bayinsa kuma Yana ƙuntatawa ga (wanda, Yake so). Lalle Allah, Masani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi A1lah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda Yake so daga cikin bayinsa kuma Yana ƙuntatawa ga (wanda, Yake so). Lalle Allah, Masani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi A1lah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda Yake so daga cikin bãyinsa kuma Yanã ƙuntãtãwa ga (wanda, Yake so). Lalle Allah, Masani ne ga dukan kõme |