Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 63 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَلَئِن سَأَلۡتَهُم مَّن نَّزَّلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَحۡيَا بِهِ ٱلۡأَرۡضَ مِنۢ بَعۡدِ مَوۡتِهَا لَيَقُولُنَّ ٱللَّهُۚ قُلِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 63]
﴿ولئن سألتهم من نـزل من السماء ماء فأحيا به الأرض من بعد﴾ [العَنكبُوت: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle idan ka tambaye su. "Wane ne ya saukar da ruwa daga sama, har ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta?" Lalle suna cewa, "Allah ne." Ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah." A'a, mafi yawansu ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan ka tambaye su. "Wane ne ya saukar da ruwa daga sama, har ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta?" Lalle suna cewa, "Allah ne." Ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah." A'a, mafi yawansu ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan ka tambaye su. "Wãne ne ya saukar da ruwa daga sama, har ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta?" Lalle sunã cẽwa, "Allah ne." Ka ce: "Gõdiya tã tabbata ga Allah." Ã'a, mafi yawansu bã su hankalta |