Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 65 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿فَإِذَا رَكِبُواْ فِي ٱلۡفُلۡكِ دَعَوُاْ ٱللَّهَ مُخۡلِصِينَ لَهُ ٱلدِّينَ فَلَمَّا نَجَّىٰهُمۡ إِلَى ٱلۡبَرِّ إِذَا هُمۡ يُشۡرِكُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 65]
﴿فإذا ركبوا في الفلك دعوا الله مخلصين له الدين فلما نجاهم إلى﴾ [العَنكبُوت: 65]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da suka shiga cikin jirgin ruwa, sun kirayi Allah suna masu tsarkake addini a gare shi, to, a lokacin da Ya tsirar da su zuwa ga tudun ƙasa, sai ga su suna shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka shiga cikin jirgin ruwa, sun kirayi Allah suna masu tsarkake addini a gare shi, to, a lokacin da Ya tsirar da su zuwa ga tudun ƙasa, sai ga su suna shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka shiga cikin jirgin ruwa, sun kirãyi Allah sunã mãsu tsarkake addini a gare shi, to, a lõkacin da Ya tsĩrar da su zuwa ga tudun ƙasã, sai gã su sunã shirki |