Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 69 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَٱلَّذِينَ جَٰهَدُواْ فِينَا لَنَهۡدِيَنَّهُمۡ سُبُلَنَاۚ وَإِنَّ ٱللَّهَ لَمَعَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 69]
﴿والذين جاهدوا فينا لنهدينهم سبلنا وإن الله لمع المحسنين﴾ [العَنكبُوت: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wadannan da suka yi ƙoƙari ga neman yardarMu, lalle Muna shiryar da su ga hanyoyinMu, kuma lalle Allah, tabbas, Yana tare da masu kyautatawa (ga addininsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wadannan da suka yi ƙoƙari ga neman yardarMu, lalle Muna shiryar da su ga hanyoyinMu, kuma lalle Allah, tabbas, Yana tare da masu kyautatawa (ga addininsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wadannan da suka yi ƙõƙari ga nẽman yardarMu, lalle Munã shiryar da su ga hanyõyinMu, kuma lalle Allah, tabbas, Yanã tãre da mãsu kyautatãwa (ga addĩninsu) |