Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 11 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿كَدَأۡبِ ءَالِ فِرۡعَوۡنَ وَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا فَأَخَذَهُمُ ٱللَّهُ بِذُنُوبِهِمۡۗ وَٱللَّهُ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[آل عِمران: 11]
﴿كدأب آل فرعون والذين من قبلهم كذبوا بآياتنا فأخذهم الله بذنوبهم والله﴾ [آل عِمران: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar ɗabi'ar mutanen Fir'auna da waɗanda ke a gabaninsu, sun ƙaryata ayoyinMu, sai Allah Ya kama su saboda zunubansu, kuma Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar ɗabi'ar mutanen Fir'auna da waɗanda ke a gabaninsu, sun ƙaryata ayoyinMu, sai Allah Ya kama su saboda zunubansu, kuma Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar ɗabi'ar mutãnen Fir'auna da waɗanda ke a gabãninsu, sun ƙaryata ãyõyinMu, sai Allah Ya kãmã su sabõda zunubansu, kuma Allah Mai tsananin uƙũba ne |