×

Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu bã su tunkuɗe musu kõme daga 3:10 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:10) ayat 10 in Hausa

3:10 Surah al-‘Imran ayat 10 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 10 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَن تُغۡنِيَ عَنۡهُمۡ أَمۡوَٰلُهُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيۡـٔٗاۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمۡ وَقُودُ ٱلنَّارِ ﴾
[آل عِمران: 10]

Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu bã su tunkuɗe musu kõme daga Allah, kuma 'ya'yansu bã su tunkuɗẽwa, kuma waɗannan, sũ ne makãmashin wuta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين كفروا لن تغني عنهم أموالهم ولا أولادهم من الله شيئا, باللغة الهوسا

﴿إن الذين كفروا لن تغني عنهم أموالهم ولا أولادهم من الله شيئا﴾ [آل عِمران: 10]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ba su tunkuɗe musu kome daga Allah, kuma 'ya'yansu ba su tunkuɗewa, kuma waɗannan, su ne makamashin wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ba su tunkuɗe musu kome daga Allah, kuma 'ya'yansu ba su tunkuɗewa, kuma waɗannan, su ne makamashin wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu bã su tunkuɗe musu kõme daga Allah, kuma 'ya'yansu bã su tunkuɗẽwa, kuma waɗannan, sũ ne makãmashin wuta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek