Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 117 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿مَثَلُ مَا يُنفِقُونَ فِي هَٰذِهِ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا كَمَثَلِ رِيحٖ فِيهَا صِرٌّ أَصَابَتۡ حَرۡثَ قَوۡمٖ ظَلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ فَأَهۡلَكَتۡهُۚ وَمَا ظَلَمَهُمُ ٱللَّهُ وَلَٰكِنۡ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 117]
﴿مثل ما ينفقون في هذه الحياة الدنيا كمثل ريح فيها صر أصابت﴾ [آل عِمران: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Misalin abin da suke ciyarwa, a cikin wannan rayuwar duniya, kamar misalin iska ce (wadda) a cikinta akwai tsananin sanyi, ta sami shukar wasu mutane waɗanda suka zalunci kansu, sai ta halakar da ita. Allah bai zalunce su ba, amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Misalin abin da suke ciyarwa, a cikin wannan rayuwar duniya, kamar misalin iska ce (wadda) a cikinta akwai tsananin sanyi, ta sami shukar wasu mutane waɗanda suka zalunci kansu, sai ta halakar da ita. Allah bai zalunce su ba, amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Misãlin abin da suke ciyarwa, a cikin wannan rãyuwar dũniya, kamar misãlin iska ce (wadda) a cikinta akwai tsananin sanyi, ta sãmi shukar wasu mutãne waɗanda suka zãlunci kansu, sai ta halakar da ita. Allah bai zãlunce su ba, amma kansu suka kasance sunã zãlunta |