Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 116 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَن تُغۡنِيَ عَنۡهُمۡ أَمۡوَٰلُهُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيۡـٔٗاۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[آل عِمران: 116]
﴿إن الذين كفروا لن تغني عنهم أموالهم ولا أولادهم من الله شيئا﴾ [آل عِمران: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ko ɗiyansu ba za su wadatar musu da kome ba daga Allah kuma waɗannan abokan wuta ne, su, acikinta, madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ko ɗiyansu ba za su wadatar musu da kome ba daga Allah kuma waɗannan abokan wuta ne, su, acikinta, madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu kõ ɗiyansu bã zã su wadatar musu da kõme ba daga Allah kuma waɗannan abõkan wuta ne, sũ, acikinta, madawwama ne |