Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 164 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِينَ إِذۡ بَعَثَ فِيهِمۡ رَسُولٗا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ يَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِهِۦ وَيُزَكِّيهِمۡ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُواْ مِن قَبۡلُ لَفِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ ﴾
[آل عِمران: 164]
﴿لقد من الله على المؤمنين إذ بعث فيهم رسولا من أنفسهم يتلو﴾ [آل عِمران: 164]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne haƙiƙa Allah Ya yi babbar falala* a kan muminai, domin Ya aika a cikinsu, Manzo daga ainihinsu yana karanta ayoyinSa a gare su, kuma yana tsar kake su, kuma yana karantar da su Littafi da hikima kuma lalle, sun kasance daga gabani, haƙiƙa suna cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙiƙa Allah Ya yi babbar falala a kan muminai, domin Ya aika a cikinsu, Manzo daga ainihinsu yana karanta ayoyinSa a gare su, kuma yana tsar kake su, kuma yana karantar da su Littafi da hikima kuma lalle, sun kasance daga gabani, haƙiƙa suna cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙĩƙa Allah Yã yi babbar falala a kan mũminai, dõmin Yã aika a cikinsu, Manzo daga ainihinsu yana karanta ãyõyinSa a gare su, kuma yana tsar kake su, kuma yana karantar da su Littãfi da hikima kuma lalle, sun kasance daga gabãni, haƙĩƙa suna cikin ɓata bayyananniya |