Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 165 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿أَوَلَمَّآ أَصَٰبَتۡكُم مُّصِيبَةٞ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَيۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[آل عِمران: 165]
﴿أو لما أصابتكم مصيبة قد أصبتم مثليها قلتم أنى هذا قل هو﴾ [آل عِمران: 165]
Abubakar Mahmood Jummi Shin kuma a lokacin* da wata masifa, haƙiƙa, ta same ku alhali kuwa kun samar da biyunta, kun ce: "Daga ina wannan yake?" Ka ce: "Daga wurin rayukanku** yake." Lalle ne, Allah, a kan dukan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin kuma a lokacin da wata masifa, haƙiƙa, ta same ku alhali kuwa kun samar da biyunta, kun ce: "Daga ina wannan yake?" Ka ce: "Daga wurin rayukanku yake." Lalle ne, Allah, a kan dukan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin kuma a lõkacin da wata masĩfa, haƙĩƙa, ta sãme ku alhãli kuwa kun sãmar da biyunta, kun ce: "Daga ina wannan yake?" Ka ce: "Daga wurin rãyukanku yake." Lalle ne, Allah, a kan dukan kõme, Mai ĩkon yi ne |