Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 166 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَآ أَصَٰبَكُمۡ يَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِيَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 166]
﴿وما أصابكم يوم التقى الجمعان فبإذن الله وليعلم المؤمنين﴾ [آل عِمران: 166]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da ya same ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, to, da izinin Allah ne, kuma domin (Allah) Ya san muminai (na gaskiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ya same ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, to, da izinin Allah ne, kuma domin (Allah) Ya san muminai (na gaskiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ya sãme ku a rãnar haɗuwar jama'a biyu, to, da izinin Allah ne, kuma dõmin (Allah) Ya san mũminai (na gaskiya) |