Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 167 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلِيَعۡلَمَ ٱلَّذِينَ نَافَقُواْۚ وَقِيلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡاْ قَٰتِلُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُواْۖ قَالُواْ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالٗا لَّٱتَّبَعۡنَٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ يَوۡمَئِذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِيمَٰنِۚ يَقُولُونَ بِأَفۡوَٰهِهِم مَّا لَيۡسَ فِي قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا يَكۡتُمُونَ ﴾
[آل عِمران: 167]
﴿وليعلم الذين نافقوا وقيل لهم تعالوا قاتلوا في سبيل الله أو ادفعوا﴾ [آل عِمران: 167]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma domin Ya san waɗanda suka yi munafunci, kuma an ce musu: "Ku zo ku yi yaƙi a cikin hanyar Allah, ko kuwa ku tunkuɗe.*" Suka ce: "Da mun san (yadda ake) yaƙi da mun bi ku." Su zuwa ga kafirci a ranar nan, sun fi kusa daga gare su zuwa ga imani. Suna cewa da bakunansu abin da ba shi ne a cikin zukatansu ba. Allah ne Mafi sani ga abin da suke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma domin Ya san waɗanda suka yi munafunci, kuma an ce musu: "Ku zo ku yi yaƙi a cikin hanyar Allah, ko kuwa ku tunkuɗe." Suka ce: "Da mun san (yadda ake) yaƙi da mun bi ku." Su zuwa ga kafirci a ranar nan, sun fi kusa daga gare su zuwa ga imani. Suna cewa da bakunansu abin da ba shi ne a cikin zukatansu ba. Allah ne Mafi sani ga abin da suke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dõmin Ya san waɗanda suka yi munãfunci, kuma an ce musu: "Ku zo ku yi yãƙi a cikin hanyar Allah, kõ kuwa ku tunkuɗe." Suka ce: "Dã mun san (yadda ake) yãƙi dã mun bĩ ku." Sũ zuwa ga kãfirci a rãnar nan, sun fi kusa daga gare su zuwa ga ĩmãni. Sunã cẽwa da bãkunansu abin da bã shi ne a cikin zukãtansu ba. Allah ne Mafi sani ga abin da suke ɓõyewa |