Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 183 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ عَهِدَ إِلَيۡنَآ أَلَّا نُؤۡمِنَ لِرَسُولٍ حَتَّىٰ يَأۡتِيَنَا بِقُرۡبَانٖ تَأۡكُلُهُ ٱلنَّارُۗ قُلۡ قَدۡ جَآءَكُمۡ رُسُلٞ مِّن قَبۡلِي بِٱلۡبَيِّنَٰتِ وَبِٱلَّذِي قُلۡتُمۡ فَلِمَ قَتَلۡتُمُوهُمۡ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[آل عِمران: 183]
﴿الذين قالوا إن الله عهد إلينا ألا نؤمن لرسول حتى يأتينا بقربان﴾ [آل عِمران: 183]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka ce: "Lalle ne Allah Ya yi alkawari zuwa gare mu, kada mu yi imani saboda wani Manzo sai ya zo mana da Baiko wadda wuta za ta ci." Ka ce: "Lalle ne wasu manzanni sun je muku, a gabanina, da hujjoji bayyanannu, kuma da abin da kuka faɗa, to, don me kuka kashe su, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ce: "Lalle ne Allah Ya yi alkawari zuwa gare mu, kada mu yi imani saboda wani Manzo sai ya zo mana da Baiko wadda wuta za ta ci." Ka ce: "Lalle ne wasu manzanni sun je muku, a gabanina, da hujjoji bayyanannu, kuma da abin da kuka faɗa, to, don me kuka kashe su, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ce: "Lalle ne Allah Yã yi alkawari zuwa gare mu, kada mu yi ĩmãni sabõda wani Manzo sai yã zo mana da Baiko wadda wuta za ta ci." Ka ce: "Lalle ne wasu manzanni sun je muku, a gabãnĩna, da hujjõji bayyanannu, kuma da abin da kuka faɗa, to, don me kuka kashe su, idan kun kasance mãsu gaskiya |