Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 182 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيكُمۡ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيۡسَ بِظَلَّامٖ لِّلۡعَبِيدِ ﴾
[آل عِمران: 182]
﴿ذلك بما قدمت أيديكم وأن الله ليس بظلام للعبيد﴾ [آل عِمران: 182]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan (azabar) kuwa saboda abin da hannuwanku suka gabatar ne. Kuma lalle ne Allah bai zama mai zalunci ga bayin sa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan (azabar) kuwa saboda abin da hannuwanku suka gabatar ne. Kuma lalle ne Allah bai zama mai zalunci ga bayinsa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan (azãbar) kuwa sabõda abin da hannuwanku suka gabãtar ne. Kuma lalle ne Allah bai zama mai zãlunci ga bãyinsa ba |