Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 184 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿فَإِن كَذَّبُوكَ فَقَدۡ كُذِّبَ رُسُلٞ مِّن قَبۡلِكَ جَآءُو بِٱلۡبَيِّنَٰتِ وَٱلزُّبُرِ وَٱلۡكِتَٰبِ ٱلۡمُنِيرِ ﴾
[آل عِمران: 184]
﴿فإن كذبوك فقد كذب رسل من قبلك جاءوا بالبينات والزبر والكتاب المنير﴾ [آل عِمران: 184]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun ƙaryata ka, to lalle ne, an ƙaryata wasu manzanni a gabaninka, sun je musu da hujjoji bayyanannu da littattafai, da kuma Littafi mai haske |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun ƙaryata ka, to lalle ne, an ƙaryata wasu manzanni a gabaninka, sun je musu da hujjoji bayyanannu da littattafai, da kuma Littafi mai haske |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun ƙaryata ka, to lalle ne, an ƙaryata wasu manzanni a gabãninka, sun je musu da hujjõji bayyanannu da littattafai, da kuma Littafi mai haske |