Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 186 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿۞ لَتُبۡلَوُنَّ فِيٓ أَمۡوَٰلِكُمۡ وَأَنفُسِكُمۡ وَلَتَسۡمَعُنَّ مِنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ مِن قَبۡلِكُمۡ وَمِنَ ٱلَّذِينَ أَشۡرَكُوٓاْ أَذٗى كَثِيرٗاۚ وَإِن تَصۡبِرُواْ وَتَتَّقُواْ فَإِنَّ ذَٰلِكَ مِنۡ عَزۡمِ ٱلۡأُمُورِ ﴾
[آل عِمران: 186]
﴿لتبلون في أموالكم وأنفسكم ولتسمعن من الذين أوتوا الكتاب من قبلكم ومن﴾ [آل عِمران: 186]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne za a jarraba* ku a cikin dukiyarku da rayukanku, kuma lalle ne kuna jin cutarwa mai yawa daga waɗanda aka bai wa Littafi a gabaninku da kuma waɗanda suka yi shirki. Kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne za a jarraba ku a cikin dukiyarku da rayukanku, kuma lalle ne kuna jin cutarwa mai yawa daga waɗanda aka bai wa Littafi a gabaninku da kuma waɗanda suka yi shirki. Kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne zã a jarraba ku a cikin dũkiyarku da rãyukanku, kuma lalle ne kuna jin cũtarwa mai yawa daga waɗanda aka bai wa Littãfi a gabãninku da kuma waɗanda suka yi shirki. Kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra |