Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 187 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَإِذۡ أَخَذَ ٱللَّهُ مِيثَٰقَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ لَتُبَيِّنُنَّهُۥ لِلنَّاسِ وَلَا تَكۡتُمُونَهُۥ فَنَبَذُوهُ وَرَآءَ ظُهُورِهِمۡ وَٱشۡتَرَوۡاْ بِهِۦ ثَمَنٗا قَلِيلٗاۖ فَبِئۡسَ مَا يَشۡتَرُونَ ﴾
[آل عِمران: 187]
﴿وإذ أخذ الله ميثاق الذين أوتوا الكتاب لتبيننه للناس ولا تكتمونه فنبذوه﴾ [آل عِمران: 187]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Allah Ya riƙi alkawarin waɗanda aka bai wa* Littafi, "Lalle ne kuna bayyana shi ga mutane, kuma ba za ku ɓoye shi ba." Sai suka jefarda shi a bayan bayansu, kuma suka sayi 'yan kuɗi kaɗan da shi. To, tir da abin da suke saye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Allah Ya riƙi alkawarin waɗanda aka bai wa Littafi, "Lalle ne kuna bayyana shi ga mutane, kuma ba za ku ɓoye shi ba." Sai suka jefarda shi a bayan bayansu, kuma suka sayi 'yan kuɗi kaɗan da shi. To, tir da abin da suke saye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Allah Ya riƙi alkawarin waɗanda aka bai wa Littãfi, "Lalle ne kuna bayyana shi ga mutãne, kuma bã zã ku ɓõye shi ba." Sai suka jẽfarda shi a bãyan bãyansu, kuma suka sayi 'yan kuɗi kaɗan da shi. To, tir da abin da suke saye |