Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 190 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِنَّ فِي خَلۡقِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱخۡتِلَٰفِ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ لَأٓيَٰتٖ لِّأُوْلِي ٱلۡأَلۡبَٰبِ ﴾
[آل عِمران: 190]
﴿إن في خلق السموات والأرض واختلاف الليل والنهار لآيات لأولي الألباب﴾ [آل عِمران: 190]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da saɓawar dare da yini akwai ayoyi ga ma'abuta hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da saɓawar dare da yini akwai ayoyi ga ma'abuta hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali |