Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 191 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ يَذۡكُرُونَ ٱللَّهَ قِيَٰمٗا وَقُعُودٗا وَعَلَىٰ جُنُوبِهِمۡ وَيَتَفَكَّرُونَ فِي خَلۡقِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ رَبَّنَا مَا خَلَقۡتَ هَٰذَا بَٰطِلٗا سُبۡحَٰنَكَ فَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ﴾
[آل عِمران: 191]
﴿الذين يذكرون الله قياما وقعودا وعلى جنوبهم ويتفكرون في خلق السموات والأرض﴾ [آل عِمران: 191]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke ambatar Allah a tsaye da zaune da a kan sasanninsu, kuma suna tunani a kan halittar sammai da ƙasa: "Ya Ubangijinmu! Ba Ka halitta wannan a kan banza ba. TsarkinKa! Saboda haka Ka tsare mu daga azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ambatar Allah a tsaye da zaune da a kan sasanninsu, kuma suna tunani a kan halittar sammai da ƙasa: "Ya Ubangijinmu! Ba Ka halitta wannan a kan banza ba. TsarkinKa! Saboda haka Ka tsare mu daga azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ambatar Allah a tsaye da zaune da a kan sãsanninsu, kuma suna tunãni a kan halittar sammai da ƙasa: "Yã Ubangijinmu! Ba Ka halitta wannan a kan banza ba. TsarkinKa! Sabõda haka Ka tsare mu daga azãbar wuta |