Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 193 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿رَّبَّنَآ إِنَّنَا سَمِعۡنَا مُنَادِيٗا يُنَادِي لِلۡإِيمَٰنِ أَنۡ ءَامِنُواْ بِرَبِّكُمۡ فَـَٔامَنَّاۚ رَبَّنَا فَٱغۡفِرۡ لَنَا ذُنُوبَنَا وَكَفِّرۡ عَنَّا سَيِّـَٔاتِنَا وَتَوَفَّنَا مَعَ ٱلۡأَبۡرَارِ ﴾
[آل عِمران: 193]
﴿ربنا إننا سمعنا مناديا ينادي للإيمان أن آمنوا بربكم فآمنا ربنا فاغفر﴾ [آل عِمران: 193]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu mun ji Mai kira yana kira zuwa ga imani cewa, 'Ku yi imani da Ubangijinku.' Sai muka yi imani. Ya Ubangijinmu! Saboda haka Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka kankare miyagun ayyukanmu daga gare mu. Kuma Ka karɓi rayukanmu tare da mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu mun ji Mai kira yana kira zuwa ga imani cewa, 'Ku yi imani da Ubangijinku.' Sai muka yi imani. Ya Ubangijinmu! Saboda haka Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka kankare miyagun ayyukanmu daga gare mu. Kuma Ka karɓi rayukanmu tare da mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijinmu! Lalle ne mũ mun ji Mai kira yanã kira zuwa ga ĩmãni cẽwa, 'Ku yi ĩmãni da Ubangijinku.' Sai muka yi ĩmãni. Yã Ubangijinmu! Sabõda haka Ka gãfarta mana zunubanmu, kuma Ka kankare miyãgun ayyukanmu daga gare mu. Kuma Ka karɓi rãyukanmu tãre da mutãnen kirki |