×

Yã Ubangijinmu! Ka bã mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) 3:194 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:194) ayat 194 in Hausa

3:194 Surah al-‘Imran ayat 194 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 194 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿رَبَّنَا وَءَاتِنَا مَا وَعَدتَّنَا عَلَىٰ رُسُلِكَ وَلَا تُخۡزِنَا يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۖ إِنَّكَ لَا تُخۡلِفُ ٱلۡمِيعَادَ ﴾
[آل عِمران: 194]

Yã Ubangijinmu! Ka bã mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninKa, kuma kada Ka tozarta mu a Rãnar ¡iyãma. Lalle ne Kai, bã Ka sãɓãwar Alkawari

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ربنا وآتنا ما وعدتنا على رسلك ولا تخزنا يوم القيامة إنك لا, باللغة الهوسا

﴿ربنا وآتنا ما وعدتنا على رسلك ولا تخزنا يوم القيامة إنك لا﴾ [آل عِمران: 194]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Ubangijinmu! Ka ba mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninKa, kuma kada Ka tozarta mu a Ranar ¡iyama. Lalle ne Kai, ba Ka saɓawar Alkawari
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijinmu! Ka ba mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninKa, kuma kada Ka tozarta mu a Ranar ¡iyama. Lalle ne Kai, ba Ka saɓawar alkawari
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã Ubangijinmu! Ka bã mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninKa, kuma kada Ka tozarta mu a Rãnar ¡iyãma. Lalle ne Kai, bã Ka sãɓãwar alkawari
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek