Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 2 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلۡحَيُّ ٱلۡقَيُّومُ ﴾ 
[آل عِمران: 2]
﴿الله لا إله إلا هو الحي القيوم﴾ [آل عِمران: 2]
| Abubakar Mahmood Jummi Allah, babu wani abin bautawa face Shi, Rayayye Mai tsayuwa da kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Allah, babu wani abin bautawa face Shi, Rayayye Mai tsayuwa da kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Allah, bãbu wani abin bautawa fãce Shi, Rãyayye Mai tsayuwa da kõme |