Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 3 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿نَزَّلَ عَلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّ مُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهِ وَأَنزَلَ ٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَ ﴾
[آل عِمران: 3]
﴿نـزل عليك الكتاب بالحق مصدقا لما بين يديه وأنـزل التوراة والإنجيل﴾ [آل عِمران: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ya sassaukar da Littafi a gare ka da gaskiya, yana mai gaskatawa ga abin da ke gaba gare shi, kuma Allah Ya saukar da Attaura da Linjila |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya sassaukar da Littafi a gare ka da gaskiya, yana mai gaskatawa ga abin da ke gaba gare shi, kuma Allah Ya saukar da Attaura da Linjila |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã sassaukar da Littãfi a gare ka da gaskiya, yana mai gaskatãwa ga abin da ke gaba gare shi, kuma Allah Yã saukar da Attaura da Linjĩlã |