Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 200 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱصۡبِرُواْ وَصَابِرُواْ وَرَابِطُواْ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[آل عِمران: 200]
﴿ياأيها الذين آمنوا اصبروا وصابروا ورابطوا واتقوا الله لعلكم تفلحون﴾ [آل عِمران: 200]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi haƙuri kuma ku yi dauriya, kuma ku yi zaman dako, kuma ku yi taƙawa, tsammaninku za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi haƙuri kuma ku yi dauriya, kuma ku yi zaman dako, kuma ku yi taƙawa, tsammaninku za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmani! Ku yi haƙuri kuma ku yi dauriya, kuma ku yi zaman dãko, kuma ku yi taƙawa, tsammãninku zã ku ci nasara |