Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 199 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَإِنَّ مِنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ لَمَن يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكُمۡ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡهِمۡ خَٰشِعِينَ لِلَّهِ لَا يَشۡتَرُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ ثَمَنٗا قَلِيلًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ أَجۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[آل عِمران: 199]
﴿وإن من أهل الكتاب لمن يؤمن بالله وما أنـزل إليكم وما أنـزل﴾ [آل عِمران: 199]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne daga Mutanen Littafi* haƙiƙa akwai wanda yake yin imani da Allah da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar zuwa gare su, suna masu tawalu'i ga Allah, ba su sayen tamani kaɗan da ayoyin Allah. Waɗannan suna da ijararsu a wurin Ubangijinsu. Lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako da yawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne daga Mutanen Littafi haƙiƙa akwai wanda yake yin imani da Allah da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar zuwa gare su, suna masu tawalu'i ga Allah, ba su sayen tamani kaɗan da ayoyin Allah. Waɗannan suna da ijararsu a wurin Ubangijinsu. Lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako da yawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne daga Mutãnen Littãfi haƙĩƙa akwai wanda yake yin ĩmãnĩ da Allah da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar zuwa gare su, sunã mãsu tawãlu'i ga Allah, bã su sayen tamani kaɗan da ãyõyin Allah. Waɗannan suna da ijãrarsu a wurin Ubangijinsu. Lalle ne Allah Mai gaugãwar sakamako da yawa ne |