Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 21 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكۡفُرُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَيَقۡتُلُونَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ بِغَيۡرِ حَقّٖ وَيَقۡتُلُونَ ٱلَّذِينَ يَأۡمُرُونَ بِٱلۡقِسۡطِ مِنَ ٱلنَّاسِ فَبَشِّرۡهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ﴾
[آل عِمران: 21]
﴿إن الذين يكفرون بآيات الله ويقتلون النبيين بغير حق ويقتلون الذين يأمرون﴾ [آل عِمران: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suke kafirta da ayoyin Allah, kuma suna kashe Annabawa ba da wani hakki ba, kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin adalci daga mutane, to, ka yi musu bushara da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke kafirta da ayoyin Allah, kuma suna kashe Annabawa ba da wani hakki ba, kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin adalci daga mutane, to, ka yi musu bushara da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke kãfirta da ãyõyin Allah, kuma suna kashe Annabãwa bã da wani hakki ba, kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin ãdalci daga mutãne, to, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi |