Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 20 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿فَإِنۡ حَآجُّوكَ فَقُلۡ أَسۡلَمۡتُ وَجۡهِيَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسۡلَمۡتُمۡۚ فَإِنۡ أَسۡلَمُواْ فَقَدِ ٱهۡتَدَواْۖ وَّإِن تَوَلَّوۡاْ فَإِنَّمَا عَلَيۡكَ ٱلۡبَلَٰغُۗ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِٱلۡعِبَادِ ﴾
[آل عِمران: 20]
﴿فإن حاجوك فقل أسلمت وجهي لله ومن اتبعن وقل للذين أوتوا الكتاب﴾ [آل عِمران: 20]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Na sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littafi da Ummiyyai:* "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙiƙa, sun shiryu kuma idan sun juya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Na sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littafi da Ummiyyai: "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙiƙa, sun shiryu kuma idan sun juya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai: "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu kuma idan sun jũya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa |