Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 22 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ حَبِطَتۡ أَعۡمَٰلُهُمۡ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَمَا لَهُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 22]
﴿أولئك الذين حبطت أعمالهم في الدنيا والآخرة وما لهم من ناصرين﴾ [آل عِمران: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan ne waɗanda ayyukansu suka ɓaci a cikin duniya da Lahira, kuma ba su da wasu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda ayyukansu suka ɓaci a cikin duniya da Lahira, kuma ba su da wasu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda ayyukansu suka ɓãci a cikin dũniya da Lãhira, kuma bã su da wasu mataimaka |